Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Copa Del Rey 2016/17


A jiya aka fafata a wasanin Copa Dey Rey 2016/2017 na kasar Spain

Kungiyar kwallon ta Villarreal tayi canjaras 1-1 Toledo

Real Sociedad tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta da Real Valladolid

Malaga ta sha kashi a hannun Cordoba da ci 4-3

Atletico Madrid ta lallasa Guijuelo da kwallaye 4-1

Las Palmas na da 2 Huesca nada 1.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:44 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG