Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jaddawalin Wasannin Premier League Na Yau


Jiya talata 13/12/2016, aka fafata a wasannin Premier League na kasar Ingila na shekarar 2016/2017, mako na goma sha shidda.

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta lallasa Arsenal da ci 2-1,

AFC Bournemouth kuma ta doke Leicester City da ci 1-0.

A yau kuma za’a fafata tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Sunderland da Chelsea, Middlesbrough kuma zata karbi bakuncin Liverpool.

West Ham zata fafata da Burnley, yayinda Man City zata kece reni tsakaninta da Watford.

Saurari cikakken jaddawalin wasannin a nan.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:09 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG