Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon wasannin UCL Na Shekarar 2016/2017


Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tayi canjaras 2-2 tsakaninta da Borussia Dortmund

Lyon ta tashi 0-0 da Sevilla

Porto ta lallasa Leicester city da kwallaye 5-0

Legia Warsaw ta sha Sporting Lisbon 1-0

Juventus ta samu nasara akan Dinamo Zagreb da kwallo 2-0

Bayern Leverkusesn ta doke Monaco da ci 3-0

Tottenham na da kwallaye 3 CSKA Moscow nada 1

Club Brugge ta sha kashi a hannun Kobenhanv daci 2-0

Bayan kammala wasannin, kungiyoyi guda takwas ne suka samu tsallaka wa zagaye na gaba wato Round of sixteen, Kungiyoyin sune Kamar haka;

Monaco

Borussia Dortmund

Leicester city da Juventus

Sauran sun hada da Bayern Leverkusesn

Real Madrid

FC Porto da kuma Sevilla.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:47 0:00


  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG