Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Za'a Kara A Gasar (UCL) 2016/2017 Mako Na 6


Yau shida ga watan goma sha biyu na shekarar dubu biyu da goma sha shida za'a cigaba da fafatawa a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai Uefa champion League 2016/2017
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, zata karbi bakuncin Borussia Monchenglabach.
Basel zasu kara da Atletico Madrid
Manchester City kuwa zasu kece raini da Celtic
Benfica zasu buga da Napoli
Dinamon kiyv da Besiktas
PSG su karbi Ludogareth
PSV da FC Rostov.
Za'a buga wasanninne da misalin karfe Tara Saura kwata na dare agogon Najeriya Nijar Kamaru da Chadi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00



  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG