Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Europa 2016/2017


A jiya aka fafata a gasar cin kofin turai Europa na 2016/2017, a matakin wasan rukuni zagaye na shida

Kungiyar kwallon kafa ta Zorya ta sha kashi a hannun Manchester united da ci 2-0

Feyenoord bata ji da diba a hannun Fenerbahc daci 1-0

Apoel ta doke olympiacos da kwallaye 2-0

Anderlecht nada 2 Etienne nada 3

AZ Alkmar ta doke Zenit da kwallo 3-2

Mainz ta lallasa Qabala daci 2-0

Maccabi na da 2 Dundalk nada 1

Astra ta yi canjaras 0-0 tsakaninta day Roma

Pizen ta samu nasara akan Austria Wien da kwallaye 3-0

Rapid Wien tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta da Athletic Bilbao.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:20 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG