Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Firimiya Lig Na 2016/17 Mako Na 16


A wasannin da aka buga jiya 14/12/2016 na firimiya lig na kasar Ingila, kungiyar kwallon kafa ta MiddleBrough ta sha kashi a hanun Liverpool da ci 3-0
Sunderland 0-1 Chelsea,
Westham ta doke Burnley kwallo 1-0
Crystal palace nada 1 Manchester United nada 2
Manchester City ta samu Nasara akan Watford da ci 2-0
Stoke City sunyi canjaras 0-0 tsakaninsu da Southampton
Tottenham ta lallasa Hull City da kwallaye 3-0
Westbromwich ta samu nasaran doke Swansea City da ci 3-1.

A saman teburin na firimiya kuwa, Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, kei rike da ragamar da maki 40.
Liverpool tana mataki na biyu da maki 34,
Ita kuwa Arsenal, na mataki na uku da maki 34,.

Yayin da a kasan teburin kuwa kungiyar Swansea city, tana mataki na goma sha takwas da maki 12,
Hull City, kuma na biye da ita a mataki na goma sha tara itama da maki 12
Kungiyar Sunderland, ke mataki na ashirin da maki 11.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:00 0:00


  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG