Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hada Hada Da Zawarcin Zaratan 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya


Manchester United ta ce tana da karfin gwiwa wajan sayen dan wasan tsakiya na Chelsea, William akan kudi fam miliyan £30 domin maye gurbin dan wasanta Juan Mata, in har ya bar kulob din a karshen kakar wasan bana.

Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Emre Can, dan shejaru 24, da haihuwa zai tafi jinya har zuwa karshen kakar wasan bana don haka bazai tafi gasar cin kofin duniya ta bana ba wadda za'ayi a kasar Rasha, sakamakon ciwon baya da yake fama dashi.

Kungiyar Westham, tana shirin daukan Kocin kungiyar Ipswich town, mai suna Mick McCarthy, domin ya maye mata gurbin kocinta Alan Pardew da ya fice wacan satin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG