Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin La-liga 2016/2017 Mako Na Sha Biyu


Kungiyar kwallon kafa ta Real Betis ta samu nasarar doke Las Palmas daci 2-0

Atletico Madrid tasha kashi a hanun Real Madrid da kwallaye 3-0

Barcelona tayi canjaras 0-0 tsakaninta da Malaga

Deportivo nada 2 Sevilla nada 3

Eibar tasha Celta Vigo 1-0

Athletic 1-0 Villarreal

Spoting Gijon 1-3 Real Sociedad

Alaves ta sha kashi a gidanta da ci 1-0 a hanun Esponyol

Valencia ta yi kunnen doki 1-1 da Granada

Yau kuma za'a kara tsakanin Kungiyar kwallon kafa ta Leganes da Osasuna.

Da misalin karfe tara saura kwata na dare agogon najeriya Nijar da kamaru, kuma har yanzu Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ce ke jan ragamar teburin da maki 30.

Barcelona na mataki na biyu da maki 26, Sai Sevilla ke mataki na uku da maki 24

A kasan teburin kuwa, Sporting Gijon na mataki na goma sha takwas da maki 9. Osasuna na mataki na goma sha tara da maki 7, Granada na mataki na ashirin da maki 4.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:18 0:00


  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG