⁠⁠⁠Sakamakon Wasannin Carling Cup 2016/2017 Quarter Final

A jiya Kungiyar kwallo kafa ta Arsenal ta sha kashi a hannun Southampton, daci biyu da babu a gasar English Football League, ta shekarar dubu biyu da goma sha shida
Manchester united tayi waje rod da Westham United, da ci hudu da daya shima a wasan kusa da na kusa da na karshe wato Quater final na English Football League.
Wannan nasara da Kungiyoyin suka samu ta basu damar zuwa wasan kusa da na karshe Semi Final.

Yanzu haka dai kungiyoyi hudu ne zasu fafata a tsakaninsu a ranar Tara ga watan janairu na shekara ta dubu biyu da goma sha bakwai, inda Manchester United zata kara da Hull City, ita kuwa Southampton, zata karbi bakuncin Liverpool.

Your browser doesn’t support HTML5

⁠⁠⁠Sakamakon Wasannin Carling Cup 2016/2017 Quarter Final