Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Super Falcons Ta Doke Kasar Afirka Ta Kudu


Super Falcons
Super Falcons

Kungiyar kwallon kafa mata ta Najeriya, Super Falcons, ta doke kungiyar kwallon kafar mata ta Afirka ta kudu da ci aya da nema a was an kusa da na karke watau semi final.

A dai buga wasan ne a kasar Kamaru, a ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafar mata na nahiyar Afirka, wanda kungiyar Super Falcons, ke rike da kofin a yanzu haka.

Kungiyar ta Super Falcons, yanzu zata kara da kungiyar da kungiyar Indomitable Lionesses, na kasar Kamaru a wasan karshe ranar asabar a filin wasa na Ahmadou Ahidjo, a kasar ta Kamaru.

XS
SM
MD
LG