Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Daga Cikin Jerin Sunayen Da Za Su Barje Gumi A Rasha


An rubuta sunan dan wasan tsakiya na kungiyar wasa ta Arsenal, Alex Iwobi a cikin jerin sunyen zaratan ‘yan wasan kwallaon kafa na Najeriya da za su taka leda a wasannin cin kofin duniya da za a gudanar a kasar Rasha.

Matashin dan wasan mai shekaru 21 da haihuwa ya taka leda a wasan da Najeriya ta taka da Ingiula a ranar asabar inda aka tashi 2-1.

Victor Musa, mai taka leda a kungiyar Chelsea da Moses na Leister City da Wilfred Ndid, da Kelechi Ihenacho da Ahmed Musa duk suna cikin tawagar da Gernot Rohr, da zata murza leda a wasannin cin kofin duniya a kasar Rasha

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG