Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Real Madrid Ta Dora Laifin Barin Zinédinez Zidane Akan Cristiano Ronaldo Da Bale Gareth


Zinédinez Zidane. (Twitter/Real Madrid)
Zinédinez Zidane. (Twitter/Real Madrid)

‘Yan kungiyar Real Madrid sun bayyana rashin jin dadin su akan barin kungiyar da tsaohon manaja kuma jagoran kungiyar Zinedine Zidane, yayi da kuma dara laifin akan kungiyar Manchester United, da ta nuna ra’ayi akan Gareth Bale.

Zinedane Zidane, ya bayyana barin kungiyar ne a wani taron manema labarai da ya kira byan shekaru biyu da kuma manya manyan nasarorin da ya samu a kungiyar.

Yanzu haka kungiyar Real Madrid zata fuskanci gagarumin aiki a kakar wasanni mai zuwa sakamakon wannan rashi da ta yi.

A cewar mujallar Express Sport ta tarayyar Turai, labara mafi daukar hankali a kungiyar Manchester United shi ne, niyyar da tauraron dan wasanta Bale, ya dauka ta barin kulob din bayan kammala wasanin gasar champions League a makon da ya gabata.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG