Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Firimiya Lig 2016/2017 Mako Na 19


Ranar 30/12/2016, Hull City tayi canjaras 2-2 tsakaninta da Everton

Aranar Asabar kuwa 31/12/2016, kungirar kwallon kafa ta Manchester united ta samu nasara akan MiddleBrough da ci 2-1
Chelsea ta lallasa Stoke City da kwallaye 4-2
Leicester City ta doke Westham da kwallo 1-0
Swansea city ta sha kashi a hannun AFC Bournemouth 3-0

Southampton nada 1 Westbromwich na da 2

Burnley ta samu nasarar doke Sunderland daci 4-1

Liverpool ta sha Manchester City 1-0

A jiya lahadi daya ga watan 2017, Wartfotd ta sha kashi a gidanta da ci 4-1 a hannun Tottenham

Arsenal ta samu nasara akan Crystal Palace da kwallaye 2-0

Asaman teburin Chelsea na mataki na daya da maki 49
Liverpool na mataki na Biyu da maki 43
Yayinda Arsenal ke mataki na Uku da maki 40.

A kasan teburin kuwa Sunderland na mataki na Goma Sha takwas da maki 14
Hull City na mataki na Goma Sha tara da maki 13
Ita kuwa Swansea City na mataki na ashirin da maki 12.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG