Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za'a Cigaba Da Fafatawa A Gasar Alhaji Aminu Maigari U20


A cigaba da wasannin da akeyi a cikin garin Bauchi na gasar cin kofin tsohon shugaban hukamar kwallon kafa (NFF) na tarayyar Najeriya Alh Aminu Maigari, na 'yan kasa da shekaru ashirin U20.

A yau za'a fara karawa tsakanin kungiyoyi Goma Sha shida da suka rage Amatakin kifa daya wato (Nock Out).

An shirya wannan wasa ne don taimakawa matasa wajan Samar musu da kofar shiga zuwa wasu manyan kulob da ke fadin tarayyar Najeriya.

Ga yadda wasannin zasu kasance: Kungiyar kwallon kafa ta Voa Flamingo a yau zasu kara da Yalwa Spoting Start, a filin wasa na Games Village, a kan Grass da misalin karfe hudu na yamma.

Green pillars da United boys Zabgai

30/12/2016
Lion killer da Jahun Attakas Grass

Hasla f.c da Golden Flamingo Zabgai

31/12/2016
Samba Ibb da Shinkafi United Grass

Golden star vs Manchester lisi Zabgai

1/1/2017
Rimi skin da Chelsea Grass

Younger Generation da Red Army Zabgai

Za'a fafata wasanninne a lokuta da misalin karfe 3:30 a agogon Najeriya Nijar kamaru da kasar Chadi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG