Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sauyin Tufafi A Lokacin Hunturu


A yayin da yanayin hunturu ke kankama ,wanda yanayi ne da ke dauke da kura ,iska mai sanyi, yake kuma haddasa bushewar jiki.

Hakan dai kan sanya mutane sanya tufafi masu nauyi don kare kai daga kamuwa da cututtuka.

Lokacin sanyi, lokaci ne da wasu sassan jiki suka fi daukar sanyin iskar da ke busawa,wanda mafi akasari ke shigar mutun ta hannu,ko kafa ya kuma haddasa wasu cututtuka a sassan jiki.

Akan haka ne muka sami zantawa da wasu mata matasa dangane da sauyin tufafi a wannan lokaci.

Saurari cikakken shirin anan.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG