Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Steven Gerrard Ya Ajiye Takalman Wasansa


Tsohon dan wasan kwallon kafa na Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Steven Gerrard, ya ajiye takalman wasansa na kwallon kafa ga duk wata kungiya a duniya.

A jiya ne dan wasan ya bayyana ritayarsa daga buga kwallon kafa bayan ya shafe shekaru goma sha tara yana taka leda a kungiyoyi daban daban.

Gerrard mai shekaru talatin da shida da haihuwa ya fara buga wasan kwallon kafa tun yana dan shekaru goma sha bakwai a duniya a wata kungiyar kwallon kafa mai suna Merseyside inda ya shekara goma yana wasa.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG