Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Europe League 2016/2017


manchester United
manchester United

A cigaba da wasannin cin kofin Nahiyar turai (Europe League 2016/2017 a jiya 24/11/2016 Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta lallasa takwaranta na Feyenoord daci 4-0

Fenerbahc ta doke Zorya da kwallaye 2-0

FK Astana nada 2 Apoel Nicasia 1

FK Qabala tasha kashi a hanun Anderlecht daci 3-1

Zenit ta doke Panathnaikos 2-0

Krasnodar tayi canjaras 1-1 da Salzburg

Celta Vigo nada 1 Standard Liege nada 1

Gent tayi canjaras 2-2 tsakaninta da Braga Schalke 04 2-0 Nice

Florentina nada 2 Paok nada 3

Liberec 3-2 Qarabag FK

Hapoel Sheva Ta doke Inter daci 3-2

Sparta Prague 1-0

FC Zurich 1-1 Villarreal

Steava Bucuresti 2-1 Osmanlisper.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:09 0:00


  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG