Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Cin Kofin Zakarun Nahiyar Turai (UCL)2016/2017


A jiya aka fafata a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai UCL 2016/2017 inda kungiyoyi suka kece raini a tsakaninsu. Kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid tayi nasara akan PSV daci 2-0

Besiktas tayi canjaras 3-3 da Benfica

Celtic ta sha kashi a hannun Barcelona daci 2-0

Arsenal ta ta shi 2-2 tsakaninta da PSG

Napoli 0-0 Dianamon kyiv

Borussia Manglabach ta yi kunnen doki 1-1 da Manchester City

Ludo Razgd ta yi canjaras 0-0 da Basel

Rostov ta doke Bayern Munich daci 3-2

Ga yadda jaddawalin rukunin ya kasance

Rukunin (A)

PSG da maki 11

Arsenal da maki 11

Ludo Razgd da maki 2

Basel da maki 2

Rukunin (B)

Napoli da maki 8

Benfica da maki 8

Besiktas da maki 7

Dinamon kyiv da maki 2

Rukunin (C)

Barcelona da maki 12

Man City da maki 8

B Manglaba da maki 5

Celtic da maki 2

Rukunin (D)

Atletico da maki 15

B Munch da maki 9

Rostov da maki 4

PSV da maki 1

Rukunin (E)

Monaco da maki 11

Leverkusesn da maki 7

Tottenham da maki 4

CSKA da maki 3

Rukunin (F)

Dortmund da maki 13

Real da maki 11

Sporting CP da maki 3

Legia Wars da maki 1

Rukunin (G)

Leicester da maki 13

Porto da maki 8

Kobenhanv da maki 6

Brugge babu maki 0

Rukunin (H)

Juventus da maki 11

Sevilla da maki 10

Lyon da maki 7

D Zagreb babu maki 0

Ranar talata 6 ga wata da laraba 7 ga watan Disamba 2016 za'a kammala wasan Rukuni Rukuni.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:51 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG