Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ire-Iren Tufafin Mutan Abidjan Sun Banbanta Da Na Nijeriya -Inji Hajiya Hannatu


Hajiya Hannatu Zakari
Hajiya Hannatu Zakari

Hajiya Hannatu Zakari, yar asalin jihar Kano da ke zaune a garin Abidjan dake Kasar Ivory Coast wato Cote d'i Voire ta ce ta kawo hajar ta garin Kano domin samun kasuwa.

Ta ce ta lura ire-iren tufafin mutan Abidjan da na 'yan Nijeriya sun bambamta hakan ne ma ya sa ta kawo ire iren kayayyakinsu a cewarta a can Abidjan tana sana'ar sayar da Salad irin nasu na faransawa.

Kuma dalilin da ya sa ta fara da tufafin domin ta dawo gida, Nijeriya .

Hajiya Hannatu ta ce ko da yake babu kudade a hannun jama'a tana sa ran cewa sabuwar sana'arta zata sami karbuwa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:52 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG