Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Real Madrid Ke Cigaba Da Jan Ragamar La-liga Ta 2016/2017


A mako na sha daya Kungiyar kwallon kafa ta Malaga ta lallasa takwararta ta Sporting Gijon da kwallaye 3-2

Real Madrid ta samu nasara akan Leganes da ci 3-0

Celta vigo tasha Valencia 2-1

Espanyol 0-0 Athletic Bilbao

Villareal tasha Real Betis 2-0

Sevilla na da 1 Barcelona nada 2

Granada tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta da Deportivo

Real Sociedad ta samu nasara akan Atletico Madrid da kwallo 2-0

Osasuna 0-1 Alaves

Las palmas tasha Eibar 1-0

Asaman teburin kuma Real Madrid ke mataki na daya da maki 27
Barcelona na mataki na biyu da maki 25
Villarreal tana mataki na uku da maki 22

A kasan teburin La-liga kuwa sporting Gijon na mataki na goma sha takwas da maki 9
Osasuna na mataki na sha tara da maki 7
Ita kuwa Granada na kasan teburin ne a mataki na ashirin da maki 4

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG