Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Europe League 2016/2017 Matakin Rukuni


Kungiyar kwallon kafa ta Astana ta yi kunnen doki 1-1 da Olpiakos

Athletic Bilbao ta lallasa Genk daci 5-3

Fenerbahce ta doke Manchester United da kwallo 2-1

Austria wien ta sha kashi a hanun Roma daci 4-2

Sassuolo tayi canjaras 2-2 da Rapid wien

Zenit nada 2 Dundalk nada 1

Zorya tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta Feyenoord

Maccabi 0-0 AZ Alkmaar

FK Qabala tasha kashi a hannun Saint Etienne da kwallo 2-1

Apoel ta doki Young Boys daci 1-0

FC Astra 1-1 Viktoria pizen

Ajax tasha Celta vigo 3-2

Nice 0-2 Salzburg

Southampton ta samu nasara akan Inter Milan da ci 2-1

Zurich 0-0 Steava Bucuresti

Spoting Braga 3-1 Konyaspor

Paok 0-1 Qarabag

Schalke 04 tasha FK Krasnodar kwallo 2-0

Fiorentina ta doke Slovan Liberec da ci 3-0
Sparta praha ta lallasa Happlel Be'er da kwallo 2-0.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:56 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG