Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Liverpool Ta Dare Teburin Firimiya Lig Na 2016/2017 A Mako Na 11


Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lallasa ta kwararta ta Wartfotd daci 6-1

Arsenal tayi kunnen doki 1-1 tsakaninta da Tottenham

Hull City ta doke Southampton da kwallo 2-1

Swansea tasha kashi a hanun Manchester United da ci 3-1

Leicester na da 1 Westbromwich na da 2

Manchester City tayi canjaras 1-1 da MiddleBrough

Westham 1-1 Stoke City

Burnley ta samu nasaran doke Crystal Palace da ci 3-2

AFC Bournemouth 1-2 Sunderland

Chelsea ta lallasa Everton da kwallaye 5-0

A saman teburin kuwa Kungiyar Liverpool ke jan ragama a mataki na daya da maki 26
Chelsea na mataki na biyu da maki 25
Ita kuwa Manchester City ta dawo mataki na uku ne da maki 24
A kasar teburin kuwa Kungiyar kwallon kafa ta Hull City ce ke mataki na sha takwas da maki 10
Swansea City na mataki na sha tara da maki 5
Yayinda Sunderland ke mataki na ashirin itama da maki 5.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:50 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG