Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
16x9 Image

Hafiz Babaelle

Hafiz Baballe dan jarida ne da ke aiki a Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) a birnin Washington, DC na Amurka. Yana da kwarewa a rassa daban-daban na kafafen yada labarai, kamar wajen hada rahoto a fannin talbijin, rediyo, yanar gizo da kafafen sada zumunta na zamani, inda ya fi mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi siyasa da shugabanci na gari, wayar da kan matasa maza da mata, da dai sauransu.

XS
SM
MD
LG