MiddleBrough Tayi Canjaras Da Leicester City A Firimiya Lig 2016/2017 Mako 20

A yau za'a kece raini a bangaren firimiya lig 2016/2017 mako na Ashirin
A wasan da aka buga yanzu MiddleBrough tayi canjaras 0-0 tsakaninta da Leicester City Anyi wasanne da misalin karfe daya da rabi agogon Najeriya

Manchester City zata karbi bakuncin Burnley

Sunderland kuwa zata kara da Liverpool

Everton zata fafata tsakanita da Southampton

Westbromwich zata marabci Hull City

Za'a buga wayanna wasan da misalin karfe 4:00 na yamma agogon Najeriya Nijar kamaru da kasar Chadi

A yau dinne Za'a kece raini tsakanin Westham da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da misalin karfe shida da kwata agogon Najeriya Nijar