Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ra'ayoyin Wasu Mawaka Kan Korar Jaruma Rahama Sadau


A shirinmu na nishadi a yau mun yi waiwaye ne dangane da badakalar runguma da jaruma Rahma Sadau ta yi a wakarta ta I Love You ta classiq mun ji ta baki wasu daga cikin mawaka akan ko hukuncin da aka daukar ma jarumar ya yi daidai.

A hirar, kowanne ya bayyana nasa ra’ayinne da kuma tofa albarkacin baki dangane da labarin da jama’a da mada suke ci gaba da tpfa albarkacin baki a kai.

Ga cikakkiyar hirar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:13 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG