Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Chelsea Na Zawarcin Kojo Asamua


A yanzu dai an samu daidaituwa tsakanin tsohuwar likitar da Chelsea ta dakatar da hukumar ta Chelsea, wanda idan za’a iya tunawa a kwanaki biyu da suka gabata Chelsea, tayi mata tayi kudi har fan miliyan daya da dubu dari biyu, wanda ta ki amsa.

Sai dai daga baya an gano bakin zaren baqyan da kungiyar wasan kwallon kafa ta Chelsea ta baiwa ita wannan likita hakuri abinda dama likitan tace take bukata kennan domin ta kare mutuncinta .

A wani labarin kuma Chelsea, na neman dan wasan Juventus, dan kasar Ghana, mai suna Kojo Asamua, dan shekara 27,wanda yake buga wasa a Juventus, tun shekara 2012, ya bugawa Juventus, wasani har sau dari.

XS
SM
MD
LG