Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Mata -Ya Ake kare kai daga waskane, kaushi, da faso a lokacin hunturu


A shirinmu na 'yan mata kuwa ganin cewa hunturu ya doso kai gadan-gadan a yau mun waiwaye su domin jin ko shin yaya suke yi domin magance waskane da fasau ko kaushi a wannan lokaci

A yau dangane da wannan batu ne muka samu zantawa da wasu 'yan mata, kamar yadda wasu su ke cewa a wannan lokaci yawan amfani da ruwan zafi ne ke haifar da waskane a fuska, sannan rashin kula da kafa ta hanyar shafa mai na taimakawa wajen kawo kaushi

Saurari cikakkiyar hirar anan dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG