Manya da kananan masu aiki ko sarrafa fasahar zamani sun mayarda Yaba ta zamo cibiyarsu, ciki har da kamfanin JUMIA. Karin bayani cikin wannan bidiyo na Turanci
Mohammad Mohammad da Halilu Mansur Ashura sun bayyana yadda wata mai albarka na Ramadan yake shafar halayyansu, da ma na sauran matasa 'yan'uwansu.
Wassu Yara A Ranar 'Yaran Africa Na Fadar Albarkacin Bakin Su.
Gwamnatocin Tarayyar Turai sun yi kokarin shawo kan Facebook da Twitter, har ma da shafin Youtube da na Microsoft da su dakile yaduwar nuna kiyayya a kan intanet a bayan matsalar ‘yan gudun hijira da hare-haren ta’addanci. A wani bangare na kudurinsu, kamfanonin zasu dauki mataki cikin sa’o’I 24 na
Yi Lodin Kari..