Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Facebook, Twitter Da Youtube Sun Bi Sahun Turai Wajen Yakar Kalamun Haddasa Kiyayya

Facebook, Twitter Da Youtube Sun Bi Sahun Turai Wajen Yakar Kalamun Haddasa Kiyayya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:40 0:00

Manyan shafukan sada zumunci irinsu Facebook da Twitter sun bi sahun Kungiyar Tarayyar Turai wajen kudurta aniyar kawarwa ko dakatar da kalamun nuna kiyayya ga wasu cikin sa’o’I 24.

XS
SM
MD
LG