Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ya Samu Lashe Lambar Gwarzon Marubuci


Murtala Baharu Marubuci Fina Finai
Murtala Baharu Marubuci Fina Finai

A shirinmu na nishadi a wannan mako mun sami bakanci Balarabe Murtala Baharu marubucin fina-finai da shirya fim a Kannywood industry.

Balarabe Baharu dai ya tsunduma harkar fim ne shekaru goma sha takwas da ya gabata inda ya fara da fim dinsa na farko bayan mai suna Ingiza Mai Kantu.

Kafin hakan ya fara ne da wasannin dabe, daga nan ne ya sha’awa ta ja shi ga rubuce rubucen har ta kais hi ga bada umarni.

Murtala Baharu, ya samu nominations da dama saboda irin rubuce rubucen da yake yi na fina finai inda a shekara ta 2001ya samu lashe lambar gwarzon marubucin labari.

Kafin hakan ya fara ne da wasannin dabe, daga nan ne sai sha’awa ta ja shi ga rubuce rubucen har ta kai shi ga bada umarni.

A fannin tsegumi kuwa Hajiya Rashida Adamu Abdullai mai bawa gwamnan Kano shawara a harkokin mata tare da kwamishiniyar lafiya sun wakilci matar gwamna bikin auren dan kanin Shugaban kasa da akayi a Daura.

XS
SM
MD
LG