Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Daga Cikin Dalilan Hauhawar Farashin Kayan Miya


Kamar kowacce shekara , Allah ya kawo mu shekara ta kawo mu, an kammala azumin watan ramadan aka kuma yi sallar idi lafiya, a kan haka ne Dandalinvoa ya karbi sakon gaishe-gaishe daga 'yan uwa da abokan arziki

A daya bangaren kuwa yayin da ake jajibirin sallah karama, lokaci ne da iyaye mata kan leka kasuwaninmu domin yin cefane da sayen kayan miya inda muka samu zantawa da wata uwargida wace ta koka da cewar kayan miya basa tabuwa saboda matsalar rashin kudi.

Ko me ya haddasa wannan tashin farashin kayan miya, Shehu ‘Yan kaba daya daga cikin 'yan kasuwa dake sayar da kayan miya ya bayyana abinda ya haddasa wannan ashin farashi wanda ya danganta da yadda ruwan sama ke lalata tumatur.

Alumma dai na kira da babbar murya ga 'yan kasuwa su dubi allah suyi rangwame a kayan cefena.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:12 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG