Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ayyukan Kungiyar Sayyada Na Tallafawa Marayu Da Marasa Galihu Da Abinci


 malama Kubra Usman Kogi,
malama Kubra Usman Kogi,

A yau DandalinVOA ya samu zantawa da kungiyar Sayyada Zainab, kungiya da ke taimakawa marasa karfi da marayu a cikin al'umma mussamam ma a watan Ramadana.

Daya daga cikin shugabanin wannan kungiya malama Kubra Usman Kogi, ta bayyana cewa kimanin shekaru biyar kenan tun da wannan kungiya ta fara wannan aiki na tallafawa masu karamin karfi.

Malama Kubra ta ce kungiyar na samun tallafi ne daga dai-daikun jama'ar al'umma wanda da shi ne suke wannan aikin Allah. Ta kuma kara da cewa a watan ramadana sukan bada tallafin abinci dafaffe da kuma danye.

Saurari cikakkiyar hirar a nan.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:25 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG