Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsegumin Wannan Makon


2201858 - Gossip men
2201858 - Gossip men

A fannin tsegumi kuwa a satin daya gabata ne Jaruma Rashida Adamu Mai Sa’a, ta shirya wani gagarumin shan ruwa inda ta gayyaci jarumai da mawakan Kannywood, ‘yan siyasa da ‘yan Kasuwa dama ‘yan uwa da abokan arzuka.

Haka kuma kamfanin Magarya Production na aikin wani shiri a garin Kano mai taken “Jahilci Yafi Hauka” shirin na ‘dauke da jarumai kamar su Jamila Nagudu, Sule Bosho, Halima Atete, Hauwa Waraka. ‘daukar nauyi Yusif Magarya sannan bada umarni Ali Gumzak.

XS
SM
MD
LG