Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsegumin Wannan Makon Na Kannywood


Ma'aikatan Shirin Wasan Hausa
Ma'aikatan Shirin Wasan Hausa

A fannin tsegumin na wannan makon tawagar fitatcen mawaki Hussain ta komo jihar Kano, bayan kwashe kwanaki uku a jihar Sokoto a wani gawartaccen biki da aka gayyaceshi don ya gudanar da wasa.

Kamfanin Kamal International na tsaka da aikin wani fim da suka yiwa lakabi da “Ruwa A Jallo” ana aikin fim din ne a jihar Kanon Najeriya.

XS
SM
MD
LG