Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsegumi Na Wannan Makon


2201858 - Gossip men
2201858 - Gossip men

Kamfanin babbar jaruma Aina’u Ade Film Production ya kammala wani aikin wani shiri mai taken “Hawaye Na” jaruman shirin sun hadar da Yakubu Mohammad Daushe Mai Sa’a, Umma Shehu, Aina Ade da dai sauransu.

Shi kuma kamfanin Rara Multimedia na tsaka da aikin ‘daukar wani shiri daya tamkar da dubu mai taken “Masu Gudu Su Gudu”

A ranar Juma’a ne kuma babban mawaki Naziru M Ahmad, ya rabawa mabukata kayan abinci da suka hadar da shinkafa, Taliya, Sukari da Indomi, kamar yadda ya saba akowanne watan azumin Ramadan.

XS
SM
MD
LG