Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsegumin Wannan Makon


instagram logo
instagram logo

A wannan mako ne jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyanawa duniya soyayyar da take yiwa jarumi Adam Zango, inda take cewa ta gaji da boye boye kuma zata toshe kunnuwanta ga duk abinda mutane zasu fada.

Ta bayyana haka ne a shafin ta na sadarwa na Instagram, a karkashin hotan jarumin tana mai cewa bata da amsar tambayar da masoyanta zasu tambayeta akan wannan ra’ayi nata na soyayya, kuma a shirye take da ta fuskance duk wani kalubalen da hakan ka iya harfar wa.

XS
SM
MD
LG