Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kokawar Gargajiya Ta Kasar Japan Da Ake Kira ‘Sumo’


Kokawar Gargajiya Ta Kasar Japan Da Ake Kira ‘Sumo’
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00

An gudanar gasar kokawar sumo ta shagalin marabtar damina na bana a cikin jin dadi a birnin Tokyo. A tsarin kokawar, ba a yarda mata su shiga wurin da ake damben ba, saboda sun camfa cewa hakan zai gurbata wajen da suke dauka mai tsarki.

XS
SM
MD
LG