Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yi Hasarar Jibga-jibgan Kifayen Whale A Australia


An Yi Hasarar Jibga-jibgan Kifayen Whale A Australia
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:39 0:00

Jibga-jibgan Kifayen Whale Sama da 150 sun mutu yayin da ruwa ya korosu kan doron kasa, duk da irin kokarin da hukumomi suka yi na ceto rayuwarsu ta hanyar mayar da su teku guda 6 kawai suka rayu. An rufe wurin shakatawar bakin tekun yayin da hukumomi ke aikin kwashe gawarwakin kifayen da suka mutu.

XS
SM
MD
LG