Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ilimin Na'urar Kwamfuta Shi Ke Tafiyar Da Duniya


Hamza Haruna Muhammad
Hamza Haruna Muhammad

Hamza Haruna Muhammad, matashi dake gudanar da karatun sa a fanin kwamfuta, a kasar Turkiyya. Tattaunawar mu da shi ta maida hankali akan yadda yake gudanar da karatun sa a kasar Turkiyya.

Don saurarron yadda tattaunawar ta kasance sai ku biyo mu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:33 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG