Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
16x9 Image

Yusuf Harande

Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato. Yana rubuta labarai da suka shafi harkokin ilimi, wasanni, kimiyya da fasaha, da nishadi musamman na matasa a duk fadin duniya, haka kuma yana wasu shirye-shirye a radiyo, ciki harda shirin Ilimi garkuwar Dan’adam. Idan kuma aka ziyarci shafukan sadarwar sashen Hausa, za a ga wasu daga cikin rubuce-rubucen shi.

XS
SM
MD
LG