
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato. Yana rubuta labarai da suka shafi harkokin ilimi, wasanni, kimiyya da fasaha, da nishadi musamman na matasa a duk fadin duniya, haka kuma yana wasu shirye-shirye a radiyo, ciki harda shirin Ilimi garkuwar Dan’adam. Idan kuma aka ziyarci shafukan sadarwar sashen Hausa, za a ga wasu daga cikin rubuce-rubucen shi.
Produced by Yusuf Harande
-
Fabrairu 13, 2020
Ighalo: Ba Zai Yi Atisaye Da Abokan Wasan Shi Na Manchester Ba
-
Fabrairu 13, 2020
Wayar Samsung Mai Budewa Da Kullewa Ta Shiga Kasuwa
-
Fabrairu 10, 2020
Yawan Kitse Ya Hana Wata Mujiya Tashi Sama
-
Fabrairu 10, 2020
An Fara Takun Saka Tsakanin Messi Da Abidal
-
Fabrairu 10, 2020
Asisat Oshoala Ta Taimakawa Barcelona Kaiwa Ga Nasara
-
Fabrairu 07, 2020
Gareth Bale Na Tare Da Madrid An Fara Zawarcin Houssem
-
Fabrairu 07, 2020
An Fitar Da Madrid Da Barcelona A Gasar Copa del Rey
-
Fabrairu 06, 2020
Kamfanin Nike Zai Yi Ma Super Eagle Sabbin Riguna
-
Fabrairu 06, 2020
Odion Ighalo Ya Koma Kungiyar Manchester United
-
Fabrairu 06, 2020
Facebook, Twitter: Manhajar Hoton Fuska Ta Sabawa Tsarinmu
-
Fabrairu 05, 2020
Wani Mai Wanke-Wanke Da Ya Mutu, Ya Bar Abun Mamaki
-
Fabrairu 03, 2020
Kansas City Chiefs Sun Kafa Tarihi A Wasan Super Bowl
-
Fabrairu 03, 2020
Tammy Abraham: Zan Iya Kai Chelsea Tudun Mun Tsira
-
Fabrairu 03, 2020
Najeriya Na Gaba-Gaba A Fannin Fasaha A Nahiyar Afrika
-
Janairu 30, 2020
Barcelona Ta Yi Wa Willian Tayin Ba-Zata
-
Janairu 30, 2020
Shin Gareth Bale Zai Koma Gasar Firimiya?
-
Janairu 30, 2020
Likitoci Za Su Fara Tiyata Ta Kafar Bidiyo
-
Janairu 28, 2020
Barcelona Da Valencia Na Tsaka Mai Wuya Akan 'Yan Wasa
-
Janairu 28, 2020
Za A Fara Amfani Da Jirage Mara Matuka Wajen Kama Macizan Mesa
-
Janairu 28, 2020
Alexis Sanchez Zai Koma Manchester United - Solskjaer