Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mamoudou Gassama Ya Samu Lambar Yabo A Amurka

Mamoudou Gassama a Bikin Karramawa na Tashar BET

Wannan dan ci ranin daga Mali da ya ceto yaro dan karami daga hawa na hudu na wani bene a Faransa, Mamoudou Gassama ya samu wata lambar yabo ta aikin taimakon al’umma na Tashar BET a Amurka a ranar Lahadi.

Video shows Mamoudou Gassama, 22, risking his life on Sunday as he climbed up the balconies to rescue the four-year-old who is clinging to a railing and glancing at the ground below, while horrified onlookers watched.

​A nan yana tsaye ne da sauran wadanda suka samu irin lambar yabon da ya samu domin yadda suka nuna jaruntaka wajen yin aikin alheri a cikin al’umma.

Mamoudou Gassama a Bikin Karramawa na Tashar BET
Mamoudou Gassama a Bikin Karramawa na Tashar BET

A da kyautar ana bai wa manyan taurarin masana’antu dabam-dabam da suka yi wani aikin kwarai amma a wannan karo an zakulo ne daga cikin al’umma wadanda suka zabura don bada ta su gudunmuwar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG