Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dabi'ar Kawance Tsakanin Wasu 'Yan Mata Da Samari


A shirinmu na mata a yau mun waiwayi dabiar nan da wasu matan arewa ke yi a yanzu na kawance da yan uwansu Maza

A ta bakin wasu 'yan mata da muka zanta da su, sun bayyana cewa yin kawance da maza a yanzu ya fi dadi domin kuwa Maza sun fi boye mus sirri, a mafi yawan lokuta sabanin idan suka bayyanawa “yan uwansu mata ba wuya sun fito da zancen a fili.

Wata kuwa cewa ta yi, yin kawance da Maza ya fi dadi, duba da yadda suke dawainiya da wahala da su a fannin yau da kullum.

Ku biyo mu domin jin ra’ayoyinsu mabambamta.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG