Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kaima Ka Dara


A shirinmu na raha, a wannan mako mun sami bakunci Muzzamil Ibrahim, wanda ya bamu labarin wani Kurma da ya kama matarsa da wani mutum

Wannan al'amari dai ya faru ne yayin da Kurma ya dawo daga aiki ya kama Matar ta sa da wani kwarto dumu-dumu , Ran Kurma yayi matukar baci, ya ji haushi sosai ,a tunanin Kurma ba matar tasa ce ta ci amanarsa ba illa wannan mutumin, ya kuwa sha alwashin zai kararsa gidan mai-gari , wannan mai laifi ya shiga baiwa Kurma hakuri

Gogan naka Kurma ya ce, da sharadi, idan har baka so na gayawa mai gari kullum zan yi ma bulala biyar biyar.

Ku biyo mu domin jin yadda ta kaya tsakanin Kurma da kwarto ....Dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG