Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Tottenham Zata Sabubunta Kwagilarta Da Vertonghen


Dan wasan kwallon kafar Tottenham mai shekaru 31 da haihuwa, Jan Vertonghen ya bukaci kungiyar ta kara sabunta masa kwangilarsa ta tsawon shekara guda nan gaba.

Har ila yau Kungiyar Tottenham zata buga duka wasaninta na Firimiya lig, a filin wasa na Wembley a yayin da kulob din ya yiwa hukumar wasan kwallon kafa ta Ingila da ake kira FA a takaice alkawarin karasa ginin filin wasan kwallon zuwa Disamba.

Wilfried Zaha, ya bada gudunmawar kudi don taimakawa mata 'yan wasan kwallon kafa na kungiyar Crystal Palace.

Kungiyar ta ce tana "godiya" ga Zaha, dan shekaru 25, wanda a watan Agusta ya sa hannu a sabuwar kwangilar da aka kwatanta da darajar fan 130,000 a duk mako.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:46 0:00


  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG