Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Victor Moses Ne Gwarzon Dan Wasan Firimiya Lig Na Watan Nuwamba


Danwasan kwallon kafa na Super Eagles mai taka leda a Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Victor Moses ya lashe kambun gwarzon dan wasan kwallon kafa na watan Nuwamba 2016, na bangaren magoya bayan kwallon kafa na firimiya lig ta kasar Ingila.
Victor ya samu kuri'u dubu 18,75,6 a cikin kuri'u dubu 40,227, da aka jefa inda ya doke abokin takararsa Gylfi Sigurdson, na Kungiyar Swansea city, wanda yazo na biyu da kuri'u dubu 7,791, shi kuwa Nordin Amrabat, na Watford, shi yazo na uku da kuri'u dubu 5,378 .

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG