Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za'a A Cigaba Da Gasar Cin Kofin Zakarun Nahiyar Turai (UCL) 2016/2017 A Matakin Rukunin Zagaye Na Hudu


Kungiyar kwallon kafa ta Besiktas zata karbi bakuncin Napoli

Manchester City zasu kece raini da Barcelona

Atletico Madrid kuwa zasu fafata ne da Rostov
Ludo Razgd da Arsenal

Borussia Monchenglabach da su kara da Celtic

Basel ta karbi bakuncin PSG

Benfica zasu kara da Dinamo Kiev

PSV da Bayern Munich
Za'a fafata wasannin ne da musalin karfe takwas saura kwata agogon Nejeriya da Nijar da kuma kamaru.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG