Shirin na Nishadi a Dandalin VOA ya samu bakuncin dan wasa Mika’il Isa bn Hassan, wanda aka fi sani da Gidigo ko Hanci ciki da parlour.
A shirin mu na Nishadi, DandalinVOA ya samu hira da Muddasir Danladi Sidi, matashi, marubuci wanda ya samu nasara a wata gasar marubuta da aka gudanar a kasar Ghana.
A shirinmu na Nishadi, wakiliyar DandalinVOA ta yi hira da mawaki Nura Muhammad Inuwa wanda aka fi sani da Nura LOC ko Nura na Gwanja.
A shirin mu na Nishadi, wakiliyar DandalinVOA ta halarci Hawan Nassarawa a jihar Kano, domin ganin yadda ake shagulgulan babar sallah.
A yau shirin Nishadi ya yi babban kamu domin kuwa Farfesa Umar Faruk Jibrin, na tsangayar koyar da aikin jarida ta jami’ar Bayero ta Kano, ya hallarci zaunren DandalinVOA.
Shirinmu na nishadi yau zai canza domin fadada shirin, shi ya sa zamu duba fagen marubuta, da mawaka na gargajiya, kuma za mu yi hirar don tattaunawa da masana dangane da wasu wakoki na gargajiya.
A shirin na Nishadi wakiliyar DandalinVOA ta sake hira da Auwal Lamari Sharada, mawakin nanaye da buki, kuma wanda ya taba hallarta filinmu na Dandali a baya.
A shirinmu na Nishadi, Dandalin VOA ya samu bakunci, Musa Gambo, daya daga cikin jagororin makarantar koyar da sana’o'in harkar fina-finai, wanda ya ce an bude makarantar a shekarar 2016.
Yau a filin Nishadi wakiliyar DandalinVOA ya samu hira da Attah Charles wanda aka fi sani da Nas T Breed Nassarawa, Top Breed kauran rappers na jihar Nassarawa.
A shirin nishadi yau daga garin Jos a jihar Filato da ke tsakiyar arewacin Najeriya ne, inda wakiliyar DandalinVOA, Baraka Bashir ta samu hira da wani tsohon dan jarida kuma jigo a masana'antar nishadi wanda ya faro aikinsa daga tashar NTA har ya kawo yanzu.
Yi Lodin Kari..