Yaba, Lagos Zata Zamo Cibiyar Fasaha Ta Duk Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Manya da kananan masu aiki ko sarrafa fasahar zamani sun mayarda Yaba ta zamo cibiyarsu, ciki har da kamfanin JUMIA. Karin bayani cikin wannan bidiyo na Turanci