Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zainab Indo Mie: Zata Dawo Duniyar Fina Finai Bayan Hutun Shekaru 5


Zainab

A shirinmu na nishadi a yau dandalinVOA, ya karbi bakuncin Jaruma Zainab Abdullahi, wacce aka fi sani da Zainab Indo Mie, inda muka same ta a gidan daukar hoto, tana daukor hoton Poster na sabon fim dinta da zai fito mai suna Dr Bahijja.

Zainab indo mie ta ce kamar yadda masu kallo suka sani ta bace a masana'antar Kannywood, na kimanin shekaru biyar bata fitowa a fina-finai. amma a yanzu ta dawo inda za’a ganta a wasu fina-finai masu kayatarwa, da ilmantarwa daga cikin akwai fim din Dr bahijja.

Dr Bahijja fim ne da ta ce tana alfari da shi, kuma yana dauke da darussa da dama na rayuwar likita mace mai tausayi da sanin madafan aikinta.

Ali Rishini wanda shine furudosan wannan fim na Dr Bahijja, ya ce fim ne da ke nuna irin gwagwarmayar da likitoci mata ke yi a harka ta likicatacin, da jajircewarsu wajen ceto rayuwar al'umma mussamam ma mata.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:50 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG